Posts

Watan Sha aban

 WATAN SHA'ABAN 🌾 Shaykh Sulaiman Ar-Ruhaili yake cewa: "Ya ku masoyana ina muku kashedi game da Allah, ku kiyayi Allah, hakika Allah ya muku ni'ima da ya sanya ku cikin wadanda suka riski wannan watan na sha'aban alhali kuna cikin koshin lafiya da karfi da alkhairi, dan haka ku godewa Allah mai girma da daukaka abisa wannan ni'imar da ya muku, ku kyautatawa kanku ta hanyar yawaita azumi awannan watan, la'alla Allah ya sanyaku cikin wadanda zasu samu aljannah adalilin azumtar wannan watan da kuka yi  kuma ya Æ´antar daku daga wuta.      Ya ku bayin Allah ina muku gargadi da kashe di game da Allah abisa wannan ganimar da ya baku, kada ku yi sakaci da ita, kada ku yi kasala acikinta, ku yi rige rige acikinta wurin aikin alkhairi, ku sani abun sayarwar tanada tsada, hakika abun sayarwar Allah shi ne aljannah, kuma tabbas kudin sayanta da ake nema awurinku dan kadanne yaku bayin Allah". خطبة يوم الجمعة ١٤٣٨/Ù¨/١هـ

Listen to what the Vice Chancellor of Usman Dan Fodio University, Sokoto is saying here about Nigeria.

 

DISCIPLINE AND KNOWLEDGE

Image
 DISCIPLINE AND KNOWLEDGE !!! Schools should focus on both academic education and character development.  Schools should not only focus on academics, they must also provide moral education and life skills.  Every school should strive to equip students with knowledge and values. Some key points: ✓ Academics is not enough:  Schools should teach students how to make good choices and become responsible citizens. ✓ Character development:  Schools should instill values and ethics in students. ✓Life skills:  Schools should prepare students for success in life. makarantun Boko Ba Iya bayar da Ilimi ne kawai Aikin su ba, Dole Yazama Ilimi da Kuma tarbiyya . ....✍️ By Abdurrazaq Is'haq 15/12/2025
Image
 SHEIKH JA'AFAR MEMORIAL SCHOOL RIMIN ZAYAM  TANA FARIN CIKIN SANAR DA IYAYEN YARA CEWA AKWAI WALIMAH WANDA TA SHIRYA NA WASU DAGA CIKIN DALIBBAN WANNAN MAKARANTA MAI SUNA ASAMA ALLAH YA AZURTA SU DA HADDACE WANI BANGARE A CIKIN ALQUR'ANI. 15/12/2025

Banul Islam

 

Tunatar wa

Image
   _▪️Ibnu Si'idy R.A yace :  Idan ka zauna da mutane, ka hadu da su, ka sanya qanqan da kai yazama takenka, tsoron Allah ya zama siffarka, yiwa mutane nasiha kuma ya zama abinda kake yi a kullum.▪️_