Posts

Showing posts from August, 2025

Abdurrazaq Ishaq

Image
 In sha Allahu wannan website namu zai Dinga kawo muku Ilimomi da suka shafi Addinin musulunci da Kuma RAYUWA .

Sallah nafila lokacin da liman ya hau mimbari

 SALLAR NAFILA LOKACIN  DA LIMAN YA HAU MINBARI RANAR JUMU'AH 1) Idan mutum ya shiga masallaci ranar Jumu'ah liman yana akan minbari, zaiyi sallah raka'ah biyu, amma ya gajarta. (Bukhari da Muslim) 2) Idan mutum ya taradda ana kiran sallah kafin a fara khutbah, zaiyi sallah lokacin da ake kira bazai jira a gama kiran sallah ba, saboda sauraron khutbah wajibi ne amma  sauraron maikiran sallah Sunna ne. ( Ibn Uthaimeen) 3) Idan mutum bai samu shiga masallaci ba ya tsaya a harabar masallaci, bazaiyi sallah ba lokacin da liman ke khutbah, saboda sallar ta Tahiyyatul masjid ce, bata wajaba sai ga wanda ya shiga masallaci.  4) Mutane da yawa sukanyi kuskure sai su zata akwai wasu raka'ah biyu da akeyi kafin Jumu'ah, sai kaga mutum yazo yana wajen masallaci ya kabbarta sallah alhali liman yana khutbah. Wannan kuskure ne, matsayin sa kamar wanda ya tashi a cikin masallaci ya kabbarta sallah alhalin liman yana khutbah. 5) Duk wanda ya shiga masallaci wajibi ne (a kan zance m...

Barka da zuwa Banul Islam

 

Arrahmanu Alal arshistawa

 *{ الرَّحْمَنُ عَلَى الْعَرْشِ اسْتَوَى }* *🖋قال الشيخ عبد الرزاق البدر حفظه الله :* " ومن لم يعتقد أن ربَّ العالمين مُسْتَوٍ على عرشه ، استواء يليق بجلاله وكماله ، فليس أمامه إلا  أن يعتقد *إحدى عقيدتين فاسدتين :* *اﻷولى* : أن يعتقد والعياذ بالله أن الله في كلّّ مكان تعالى الله عما يقول الظالمون علوَّا كبيرا ، وهذه العقيدة من أفسد العقائد وأبطلها ، وهي مصادِمَةٌ للقرآن والسنة ، والفطرة ، واﻹجماع ، والعقل. *الثانية* : أن يعتقد والعياذ بالله أن الله لا فوق ، ولا تحت ، ولا عن يمين العالم ، ولا عن شماله ، ولا داخله ، ولا خارجه ، وهذا وصفٌ لله تعالى بالعدََم. وعلى كلِّ من العقيدتَين فئام من المبطِلَة ، وحَمى الله سبحانه وتعالى أهل الحقِّ والبصيرة بالله وبكتابه ، وبسنة نبيِّهِ ﷺ من هذا الباطل ، فآمنوا بما جاء في كتاب ربِّهم ، وسنة نبيهم ﷺ ،  واعتقدوا أن الله مُسْتَوٍ على عرشه المجيد ، استواءً يليق بجلاله ، وكماله وعظمته سبحانه وتعالى "  *📙شرح شمائل النبي ﷺ لفضيلة الشيخ عبد الرزاق بن عبد المحسن البدر حفظه الله صفحة (٤٤ - ٤٥)*

Banul Islam

 Wannan website namu Mai Albarka In Sha Allahu zai Dinga kawo muku Abuba wa da suka shafi Addini musulunci.